• Labaran yau

  November 13, 2016

  NAIRA TA KARA DARAJA BAYAN JAMI'AN LEKEN ASIRI DA AYYUKAN TSARO NA CIKIN GIDA TA DSS TA KAME MANYAN 'YAN CANJI A WASU BIRANEN NAJERIYA


  Naij.com ta ruwaito cewa naira ta kara daraja kan dalar Amurka bayan jami'an tsaro da ayyukan leken asiri na cikin gida watau DSS suka kaddamar da kame kame kan wasu manyan 'yan canji a wasu biranen Najeriya ciki har da Lagos da Abuja.
  Jami'an na DSS sun umurci 'yan canjin da su saye dalar ta Amurka a naira 390 su kuma sayar a naira 400 tun Laraba 9/11/2016.Babban Bankin Najeriya dai ya ce haka yayi dadai da tsarin kiyaye matakan kare darajar naira
  Bayan wannan kamen,an gudanar da taron gaggawa a tsakanin wa'yan da abin ya shafa a birnin Abuja.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: NAIRA TA KARA DARAJA BAYAN JAMI'AN LEKEN ASIRI DA AYYUKAN TSARO NA CIKIN GIDA TA DSS TA KAME MANYAN 'YAN CANJI A WASU BIRANEN NAJERIYA Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama