LIKITOCI SUNYI NASSARAR RABA KAN JARIRAI DA AKA HAIFA KAI MANNE DA JUNA (HOTUNA)

Likitoci a Montefiore Hospital, a New York sun yi nassarar raba kan wa'yannan yaran bayan sun shafe awa 27 a dakin tiyata mai kumshe da al'ajabi.Wannan aikin dai ya ci zunzurutun kudi har dala miliyan biyu da rabi na kudin Amurka.No comments:

Rubuta ra ayin ka