NIGERIAN NAVY ZATA DAUKI MA'AIKATA

NIGERIAN NAVY ZATA DAUKI MA'AIKATA MASU DIGIRI ZUWA DIRECT SHORT SERVICE COMMISSION (DSSC) COURSE 24 WANDA ZA'A FARA 26 OCTOBER ZUWA 23 NOVEMBER 2016.ANA SANAR DA MATASAN JIHAR KEBBI DA SU HANZARTA SU CIKA TAKARDUN NEMAN AIKIN.
DANNA NAN DON CIKA TAKARDUN TA INTANET

SANARWA:YAZID M.SHEHU (DCC) CABINET OFFICE BIRNIN KEBBI
 

No comments:

Rubuta ra ayin ka