Zan mai da Najeriya cibiyar noma ta Afirka, Tinubu ya shaida wa taron dimbin magoya bayan APC a Kebbi da ba a taba ganin irinsa ba (Hotuna)
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai cike da murna, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar din da ta gabata…