Matashi ya fara tattaki da kafa daga Birnin kebbi zuwa garin Aliero biyo bayan nassarar lashe zaben Sanata da Adamu Aliero ya yi a jihar Kebbi
Wani matashi mai suna Yusuf wanda aka fi sani da kowa naka, ya fara tattaki da kafa daga garin Birnin kebbi z…