Yan bindiga sun yi barazanar auratar da amaryar Katsina da aka sace tare da sayar da bakin aure 62 idan iyalansu suka kasa biyan kudin fansa N100m
Yan bindiga sun fitar da wani faifan bidiyo suna barazanar cewa za su daura wa wata sabuwar amarya da suka sa…