Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

FARASHIN TALLA

Barka da zuwa ISYAKU.COM, muna samun dubban maziyarta wannan shafi a kowane rana, sakamakon haka ya zama waje mafi inganci da za ka tallata hajar ka.

Farashi da muka bayar a kasa za a iya daidaitawa idan har kana bukata, domin za mu iya yi maka sauki saboda burin mu shine mu tallata ka a shafinmu da Yanar gizo domin ka samu nassara a kasuwancin ka.

125 x 125 ad banner =   N3, 000  ($20) Wata daya
120 x 240 ad banner   =  N5, 000  ($25) Wata daya
300 x 250 ad banner = N10, 000 ($50) Wata daya
728 x 90 ad banner   = N15, 000 ($80) Wata daya
120 x 600 ad banner =  N30, 000 ($250) Wata daya

Muna da  kyakkyawar tsari da fahimtar harkar kasuwancin yanar gizo da kwarewa wajen aiwatar da shi a SENIORA INTERNATIONAL LTD RC 1470216. Mun lakanci wuri,lokaci da yadda ya kamata mu isar da sakon ka ga mai karatu.