Za a kara kudin Data da katin waya


Kamfanonin sadarwa sun bukaci a ba su dama su kara kudin Data da kiran waya a Najeriya. 

Masu hawa internet za su sake shiga tasku ganin yadda yanzu ma ake kuka kan yadda kamfanonin ke zukar data da katin waya. 

Tun a watan Nuwamban shekarar da ta gabata, kamfanonin sadarwa suka roki gwamnati da ta amince da bukatarsu ta sake yin bitar farashin kudaden. 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN