Yan uwan marigayiya Nabeeha Al-Kadriyah su hudu sun samu ’yanci, kamar yadda Daily trust ta ruwaito. An sace 'yan uwan mata tare da mahaifinsu a farkon watan Janairu.
Masu garkuwa da mutanen sun bayar da wa’adin biyan kudin fansa, kuma rashin biyan bukatarsu da ‘yan uwa suka yi ya sa aka kashe Nabeeha
From ISYAKU.COM