Yadda tsohuwa mai shekara 70 ta haifi tagwaye


Wata mata ‘yar kasar Uganda mai suna Safina Namukwaya yar shekara 70 a Duniya ta haifi Tagwaye, jariri da jaririya ta hanyar in-vitro fertilisation (IVF).


A ranar 29 ga Nuwamba, 2023, a Asibitin Mata na Duniya da Cibiyar Haihuwa (WHI&FC) a Uganda, Safina Namukwaya ta yi maraba da tagwaye, ɗa da ɗiya.


 A ranar 6 ga Janairu, mahaifiyar 'ya'ya uku ta kawo danta da 'yarta gida a karon farko.  Rahotanni sun ce ta sanya wa Jaririyarta suna Shakira Babiyre Nabagala, shi kuma Jaririn ta sa masa suna Kato Shafique Kangave, kamar yadda jaridar Today ta ruwaito.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN