Wata mata mai matsakaicin shekaru ta mutu nan take bayan mijinta ya jefo ta kasa daga bene mai hawa 5. Matar mai suna Nelly daga garin Kakamega na kasar Kenya ta mutu nan take.
From ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL
Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN
Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok