Rahotanni daga jihar Kano na cewa kashin bayan mutumin da ya kwace waya a hahhun wata mata ya gudu a Kano ya kare.
Tun farko isyaku.com ya ruwaito cewa matashin ya kwace wayar a hannun matar a Zoo road da ke Kano amma garin tserwa sai mota ta buge shi.
Kakakin hukumar Yan sandan jihar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da haka.
From ISYAKU.COM