Dalilan da aka bayar da suka haddasa wannan lamarin na cin karo da juna, amma an tattaro cewa an kama ta ne kwanaki da suka gabata.
Wani mai suna Ahar Galu, a cikin wani rubutu a ranar Lahadi, 3 ga Disamba, 2023, ya ce ya tattauna da matar, inda ya kara da cewa ita uwa ce mai yara biyu.
Ya kuma bayyana cewa wasu mutane sun nuna sha’awar su taimaka wa matar ko dai ta samu aiki ko kuma ta fara kasuwanci.
From ISYAKU.COM