Muhimmancin abarba ga lafiyar ɗan'adam


Masana harkokin cimaka sun ce abarba na ƙunshe da wasu sinadarai da ke taimaka wa jikin ɗan'adam, musamman wajen ƙarin kuzari. BBC Hausa ya wallafa.

Masanin abinci Nuhu Jibrin Bala ya ce abarba na da sinadarin Vitamin C mai gina garkuwar jiki.

Haka nan, tana da sinadarin da ke samar da harza wanda shi kuma ke taimaka wa jiki daidaituwa, sannan ya taimaka wajen niƙa abinci a cikin mutum.

Sai dai kuma, ya ce ya kamata mutanen da ke fama da saurin lalacewar ciki ko kuma gudawa su guji abarba. Su ma masu ɗauke da cutar ulcer, ya kamata su haƙura da abarba musamman maras zaƙi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN