Alhaji Ahmad Tijjani Musa Jega ya mayar wa Alhaji Umar Namashaya Diggi raddi kan Sanata Adamu Aliero dangane da kalaman da Namashaya ya yi kwanakin baya a kafafen labarai na zamani.
ATM Jega ya yi wa Umar Namashaya raddi kan Sanata Adamu Aliero, ya fallasa wani lamari...
Posted by ISYAKU.COM on Sunday, 19 November 2023
From ISYAKU.COM