Cewar sabon mataimakin mai baiwa Gwamnan jihar Kebbi shawara a fannin wasanni, kuma shugaban gidauniyar MAI RUBUTU FOUNDATION FOR THE LESS PRIVILLAGE wato, Hon. SULAIMAN ALIYU MAI RUBUTU
Ya yi kira ga Gwamnonin Arewacin Najeriya da su dauki wannan salon domin samar wa Almajirrai madogara.
Kada kuyi mamaki zamu gudanar da wannan shirin ranar juma'a 2/10/2023
A Birnin kebbi local Government, lokaci karfe 4:00
Na yamma.
From ISYAKU.COM