An kama wata mata bayan sun hada kai da mahaifiyarta don siyar da jaririnta akan N450k a garin Nkwere da ke jihar Imo.
Yan banga ne suka kama Yarinyar tare da mahaifiyarta, da ma'aikaciyar jinya da abin ya shafa, har da matar da ta gudanar da cinikin da kuma matar da aka gan jaririn da ita.
Babu tabbas ko an mika su ga ‘yan sanda kafin lokacin rubuta wannan rahotu.
From ISYAKU.COM