Yanzu haka dai wani sashe na kotun kolin Najeriya da ke Abuja na ci da wuta.
Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta shafi ofisoshin alkalai uku na kotun koli. Har yanzu dai ba a gano musabbabin barkewar gobarar ba. Ma’aikatan Hukumar Kashe Gobara ta FCT suna nan a kasa don taimakawa wajen kashe gobarar.
Kalli bidiyo daga wurin da ke ƙasa
Published by isyaku.com