Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta tsige Abba Ƙabir Yusuf daga kujerar gwamna, ta ayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben 18 ga watan Maris.
Karin bayani zai biyo baya...
Published by isyaku.com
Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL
Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN
Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok