Hoton likitan da ya yi wa wata mara lafiya fyade a gadon tiyata a jihar Kwara ya bayyana


Hoton likitan da ya yi wa mara lafiya fyade a asibitinsa lokacin da yake kokarin yi mata tiyata a jihar Kwara ya bayyana.

Tun farko dai, shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara a ranar Juma’a ta bayyana yadda aka kama Dr Ayodele Joseph wanda ake zargi da yi wa mara lafiyar da ta zo neman magani a asibitinsa fyade.

An kama Ayodele kuma an gurfanar da shi a gaban kuliya ranar Laraba bisa laifin rashin da’a da kuma fyade. Daily trust ta rahoto. Latsa nan ka karanta saura

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN