Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar yana gaban kotu yayin da ake sa ran kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa za ta saurari bukatarsa ta neman a ba da labari kai tsaye a kan yadda lamarin ke gudana a cikin Kotu.
PDP presidential candidate Atiku Abubakar is present in court as the Presidential Election Petitions Tribunal is expected to hear his application for live coverage of the proceedings pic.twitter.com/ZClBdAv9Nu
— Channels Television (@channelstv) May 11, 2023
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI