![]() |
Illustrative picture only |
Wasu da ba a san ko su wane ba sun yi wa wasu samari biyu yankan rago a Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Fila. Jaridar Aminiya ta ruwaito.
Shugaban Kungiar makiyaya Mietti Allah (MACBAN) na karamar hukumar, Ya’u Idris, ya bayyana wa wakilinmu cewa an yi wa matasan yankan rago ne a wata gona a safiyar Lahadi.
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI