Yanzu yanzu: Rudani ya kaure Yayin da FCDA ta fara rusa gidaje a bangaren Jabi, Abuja - Hotuna


Mazauna unguwar Daki Biyu da ke Jabi a birnin tarayya Abuja, sun shiga cikin firgici sakamakon yadda hukumomi ke ci gaba da rusa gidajen al’umma.

 Rushewar wani bangare ne na kokarin da FCTA ke yi na dawo da fasalin babban tsarin Abuja da wasu masu kadarorin suka shiga. Daily trust ta rahoto.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN