Kansiloli sun tsige shugaban karamar hukumar Arewa a jihar Kebbi Hon Sani Aliyu Tela Kangiwa ranar Talata 11 ga watan Afrilu 2023. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Jagoran Kansilolin na karamar hukumar Arewa da ke arewacin jihar Kebbi ya sanar da haka a wani faifen bidiyo.
Sun alakanta shugaban karamar hukumar da aikata wasu laifuka da suka zamo madogararsu wajen tsige shi bisa tsarin doka kamar yadda suka ce.
Karin bayani na nan tafe....
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI