Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta nada manyan lauyoyin Najeriya (SAN) 12 domin kare nasarar da Bola Tinubu ya samu a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa.
TheCable ta rahoto tawagar dai na karkashin jagorancin Lateef Fagbemi sannan ta hada da Ahmad Usman El-Marzuq, mai baiwa jam'iyyar shawara kan harkokin shari'a na kasa.
Jam’iyyar ta bayyana jerin sunayen ne a ranar Talata.
Karin bayani na nan tafe…
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka