Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Kasar Pakistan na mulkin soji, Pervez Musharraf, rasuwa. Aminiya ta ruwaito.
Musharraf da ke gudun neman mafakar siyasa, ya rasu ne a ranar Lahadi a wani asibitin, yana da shekara 79.
Karin bayani na tafe.
Musharraf da ke gudun neman mafakar siyasa, ya rasu ne a ranar Lahadi a wani asibitin, yana da shekara 79.
Karin bayani na tafe.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI