Mazauna yanki sun dauki janaretansu zuwa gidan mai domin siyan mai bayan da ma’aikatan suka yanke shawarar daina sayar wa kwastomomi mai a galon.
Wani faifan bidiyo da aka yada ta yanar gizo ya nuna masu janareto a tsaye a gefen injinan su yayin da suke jiran layin sayen mai.
Karancin mai a Najeriya ya dau tsawon watanni, tun daga watan Disambar 2022.
Kalli bidiyon a kasa.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI