Rundunar ƴan sandan Kano ta ce, ta kama Murja Ibrahim Kunya bayan ƙorafin da Zauren Malaman Kano suka yi a kanta da wasu masu amfani da TikTok.
Freedom radio Kano ta labarta wata majiya ta ce tuni manyan mutane suka shiga sahun neman a saki Murjan.
Zamu ci gaba da kawo muku ƙarin bayani.