Yadda za ku shigar da tsofaffin kudadenku cikin sauki kafin wa'adi ya cika - Jigo a CBN ya magantu

Yadda za ku shigar da tsofaffin kudadenku cikin sauki kafin wa'adi ya cika - Jigo a CBN ya magantu


Shugaban babban bankin Najeriya reshen Ilori na jihar Kwara ya shawarci jama'a kan yadda za su shigar da tsofaffin kudi da ke hannunsu da wuri.

Shugaban babban bankin ya yi wannan jawabi ne a birnin Ilori ranar Juma'a kasancewa rana ta biyu da bankin ke gudanar da tsarin wayar da kan jama'a kan sabbin kudanen N1000, N500 da N200.

Ya shawarci jama'a su yi amfani da POS wajen shigar da kudadensu da wuri, cikin sauki kuma saboda dalilan tsaro, ya ce Gwamnati ba za ta kara wa'adin da ta sa bayan ranar 30 ga watan Janairu 2023 ba. 

Latsa nan ka kalli labarai da bidiyo

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN