Wani boka ya mutu nan take bayan ya aikata lalata da matar Malamin addini a dakin otal

Wani boka ya mutu nan take bayan ya aikata lalata da matar Malamin addini a dakin otal


An fara zaman makoki bayan wani boka ya mutu bayan ya aikata lalata da matar wani Pasto a garin Ikere Ekiti, da ke jihar Ekiti.

Shafin isyaku.com ya samo cewa bokan mai suna Fadayomi Kehinde, aka Ejiogbe, ya kama dakin otal tare da wata matar wani Pasto na Coci a cikin garin ranar Litinin 2 ga watan Janairu 2023.

Sai dai rahotanni na cewa bayan boka ya gama lalata da matar Pasto, sai ya yanke jiki ya fadi ya suma nan take. Sakamakon haka matar ta nemi agaji daga masu kula da otal.

An samo cewa ma'aikatan otal da wasu yan uwansa sun garzaya zuwa asibiti da shi inda aka tabbatar da mutuwarsa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN