Mazan da ke da aure sun fi mazan da basu da aure zaƙi, Jaruma ta yamutsa hankalin masoyanta (bidiyo)


Jaruma Esther Nwachukwu ta fito fili da daya daga cikin abubuwan da ta gano a baya-bayan nan.

A cewarta, mazajen da ke da aure sun fi mazan da basu da aure dadi '''' musamman idan suna da kyau da arziki.

Esther ta kara da cewa mazan da ba su da aure ba su kai mazan da ke da aure dadi ba saboda sun raba hankalinsu.

.Latsa ka kalli bidiyon a kasa..........


Daga ISYAKU.COM

2 Comments

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

  1. Abin da kike yi kenan kika ki yin aure ko... Yan mata ku dena bibiyan maza masu aure don Allah

    ReplyDelete
  2. Humm mata kenan

    ReplyDelete
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN