INEC ta tsawaita wa'adin karbar PVC


Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da tsawaita wa'adin karbar katin zabe na dindindin (PVC).

A wata sanarwa da hukumar zaben ta fitar, an tsawaita karbar PVC a yankin rajista (Ward) daga ranar 16 zuwa 22 ga watan Janairu yayin da za a ci gaba da karba a matakin kananan hukumomi daga ranar 23 zuwa 29 ga watan Janairu. Karanta wannan sanarwa a kasa.


Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN