Bidiyon malama ta tsuke a gaban aji ya jawo cece-kuce


Wani bidiyon da ya nuna wata malamar aji da surar jikinta ya bayyana ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, mutane da yawa sun ba idonsu abinci. Legit.ng ya ruwaito.

A bidiyon da Tuko ta samu daga shafin Konana VIBES, an ga lokacin da ke murguda kugunta sanye da bakaken kaya da suka matse jikinta kuma basu wuce gwiwa ba.

An kuma ga tana sanye da agogon hannu yayin da take gaban allo tana koyar da dalibanta a cikin aji.

Haka nan bidiyon ya nuna ta daga sama har kasa, lamarin da ya ba mutane da yawa mamaki da martani mai daukar hankali.

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN