Asiri ya tonu: Maigida ya kama kwarto ya yi masa dukan tsiya har ya mutu


An kashe wani mutum dan kasar Kenya mai shekaru 42 mai suna Julius Kipkurui bisa zargin kwanciya da matar makwabcinsa mai suna Chero.

Hukumar binciken manyan laifuka (DCI), a cikin wata sanarwa a ranar Alhamis, 5 ga Janairu, 2023, ta ce mijin matar ya yi wa marigayin dukan tsiya har lahira.

A cewar DCI, marigayiyar ya shiga gidan Chero ne da misalin karfe 3:00 na safe don aikata lalata da suka saba yi da matar makwabcinsa amma bai sani ba cewa, mijin nata da ke aiki da nisa daga gida ya dawo ba zato ba tsammani.


Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN