Yadda jami'an kula da zirga-zirgan ababen hawa suka kama wani jaki da ya addabi jama'a kan titin Kano


Wannan hoton jakin da jami'an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa na jihar Kano suka kama ne wanda hoton yana yawo a shafukan sada zumunta.  Ko me zai zama laifin wannan jakin? 

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN