Malam Tukur Kola, Limamin Masallacin Dr. Bello ya magantu a taron harkar tsaro a jihar Kebbi (Bidiyo)


Limamin Masallacin Juma'a na Dr. Bello da ke garin Birnin kebbi Malam Tukur Kola ya magantu lokacin taron kaddamar da kwamitin tsaro na masu ruwa da tsaki gabanin siyasar 2023 a jihar Kebbi karkashin jagorancin Kwamishinan Yan sandan jihar Kebbi CP Ahmed Magaji Kontagora a Aberta Motel ranar Alhamis 9/12/2022 a Birnin kebbi. 

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN