Kotu ta daure matashi kan satar Kaza a Kano

Kotu Ta Daure Matashi Kan Satar Kaza a Kano


Wata kotun Majistare da ke Kano ta daure wani matashi da aka gurfanar bisa zargin sa da yunkurin satar kazar wani mutum. Jaridar Aminiya ta wallafa.

Kotutn ta kama matashin da laifin shiga gida ba da izini ba da kuma yunkurin yin sata, kuma ya amasa, tare da rokon alkali ya yi masa sassauci.

Alkalin kotun, Abdul’aziz Mahmud, ya yanke masa hukuncin daurin wata guda ko biyan tarar N5,000 da kuma sharadin cike takardar rantsuwar zama mutumin kirki a gaba.

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN