Wani mai kula da JAMB Centre a garin Zuru, ya saci fiye da laptop computers 80 da ake amfani da su a ofishin ya sayar da su a garin Sokoto. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Ya yi bayani dalla-dalla dalili da ya sa ya aikata zamba cikin aminci da cin amana.
Latsa kasa ka kalli bidiyo: