Bidiyo: Kalaman Sheikh Abduljabbar na karshe a Kotu bayan yanke masa hukuncin kisa za su ba ka mamaki


Sheikh Abduljabbar da Kotu ta yanke wa hukuncin kisa a jihar Kano, ya kalubalanci Alkalin Kotun da juya masa hujjojinsa sama zuwa kasa.

Ya kuma kalubalanci Alkalin cewa baya neman sassauci daga wajensa.

Ya kuma ce zai yi mutuwa ta daukaka da daraja, kazalika ya bukaci a gaggauta zartar masa da hukuncin kisa.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN