Bidiyo: Dokar hana amfani da rufaffun labule a Keke Napep, bakin gilashi a mota a jihar Kebbi na nan daram - Kwamishinan Yan sanda


Kwamishinan Yan sandan jihar Kebbi Ahmed Magaji Kontagora ya jaddada umarnin hana amfani da rufaffun labule a Keke Napep ko Adaidaita sahu, da kuma amfani da bakin gilashi mai duhu a motoci ko kuma rufe lambar mota da wani abu. 

Ya magantu kan irin abin da zai faru da wadanda suka saba wannan doka.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN