Type Here to Get Search Results !

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da sabon kudin Najeriya


Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana samfurin sabon kudin Najeriya 'Naira' yau Laraba, 23 ga Nuwamba, 2023 a fadar shugaban kasa, Aso Rock Villa, Abuja. Legit.ng ta ruwaito.

Shugaban kasan ya bayyana kudaden ne a taron majalisar zartaswa FEC da ke gudana kowace Laraba. 

Daga cikin wadanda suka halarci zaman akwai manyan jami'an fadar gwamnati, ministoci da gwamnan babban bankin Najeriya CBN. 

Hakazalika akwai shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, AbdulRasheed Bawa 




Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies