Soyayyar Uwa darasin rayuwa
A lokacin gobara, Vanessa Scott ta zura jaririnta daga tagar bene na biyar, kuma ta yi amfani da sandunan gadin yaran don ta iya numfasawa.
Jami’an kashe gobara sun auna wani tsani don dauke jaririn mai watanni 7, sakamakon haka suka ceci kowa.
Allah ya sakawa dukkan Iyaye masu kaunar juna da kulawa.