Dambe ya kaure cikin zauren Majalisa bayan wakilai sun ba hammata iska har da naushi a wata kasar Afrika (Bidiyo)


Rikici ya barke a majalisar dokokin Saliyo a ranar Laraba, 23 ga Nuwamba, yayin da 'yan majalisar ke muhawara kan wata doka da aka gabatar na neman sauya tsarin zabe.

'Yan siyasa daga jam'iyyun adawa sun yi ta harbi da kujeru a yayin muhawarar.  Jami’an tsaro sun raba ‘yan majalisar daga Saliyo People’s Party (SLPP) da All People’s Congress (APC).

An raba bidiyon diramar da ta faru a shafukan sada zumunta, wanda ya ba mutane da yawa mamaki.

Julius Malema, Jagoran 'Yanci na Economic Freedom Fighters (EFF) ne ya sake buga wannan faifan. 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN