Dubban mutane ne suka fito domin zanga-zanga a birnin Accra Ghana inda suke kira ga shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akofo da ya sauka ko su tsige shi, saboda gazawar gwamnati wajen farfado da tattalin arziki da hauhawan farashin kayayyaki da kuma faduwar darajar “Cedi” wato kudin kasar.
Rubuta ra ayin ka