An janye dokar takaita zirga-zirgar Adaidata Sahu a Kano


Gwamnatin Kano ta sanar da janye dokar da ta haramta wa ’yan babura masu kafa uku da aka fi sani da Adaidaita Sahu zirga-zirga a wasu manyan titunan jihar. Jaridar Aminiya ta ruwaito.

Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar (KAROTA) ta fitar a Yammacin wannan Larabar.

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN