Wata ma'aikaciyar jinyar ta kwada wa Likita mari, duba abin da ya biyo baya (Bidiyo)
Wani Likitan Najeriya ya yada hoton CCTV da ke nuna lokacin da wata ma'aikaciyar jinya ta mari wani Likita.
An ga Likitan a zaune yayin da Nurse din ke tsaye a gabansa tana huce haushinta. Daga faifan bidiyon, a bayyane yake ma'aikaciyar jinyar na ƙoƙarin isar da sako mai ƙarfi ga Likitan yayin da ya nutsu kuma ya ci gaba da aikinsa.
Ita kuwa ma’aikaciyar jinya ta mari Likitan, nan take ya rama mata mari har sau biyu.
Kalli hoton CCTV a kasa...
All work places must have CCTV for cases like this. This is a Nurse slapping a Doctor first and he retaliated. No one would have believed him. pic.twitter.com/FDiAbLsS6T
— Doctör Penking™ 🇦🇺🇳🇬 Peter Obi (@drpenking) October 9, 2022
Rubuta ra ayin ka