Matashi ya magantu, ya gaya wa yan social media na Arewa wani takaitaccen satar amsa....

Matashi ya magantu, ya gaya wa yan social media na Arewa wani takaitaccen satar amsa....


Yakamata Ku Daina Yin Mugunyar Bakar Adu'a Zuwa Ga Kowa Sabida Ba Dabi'a Bace Ta Mutun Mai Ilimi Kuma Mai Hankali Koba Komai Munsha Gani Muyita Suka Da Zagi Da Karshe Sai Kaga Ta Juya,

Kamata Yayi Dan Social Media Yazama Mai Kira Da Yada Manufa Tagari Ba Yazama Karen Farautaba Musamman Wanan Lokaci Da Darajar Wanan Kafa Ke Dagawa Idan Mukayi Wasa Sai Itama Kimarta Ta Fadi Kunga Munyi Hasara La'akari Da Irin Yanda Muke Amfana Da Wanan Hayanya Duk Wanda Zai Yada Labari Akan Wani To Kanemi Bayani Daga Gareshi Kada Kayada Abinda Baiceba Bayan Yaci Zabe Ayita Sukara Da Wanan,

2 Kuzama Masu Yada Manufa ta Dan Takararka Wanda Yin Hakan Shi Zaisa Wani Yaso Dan Takararka Aman Yin Soke Soke Da Zagi Da Bakar Adu'a Ba Itace Mafita Hasali Sai Kunya Kedawowa Daga Baya Mungani Ko Abaya Irin Wanan Tasha Faruwa Yakamata Irin Wanan Abin Ya Rinka Zama Izina Garemu,

3 Muyi Kokari Mukoyi Siyasa Mai Tsafta Matasa 'Yan Social Media Dan Allah Kusani Munsha Gani Muyi Suka Muyi Zagi Duk Akan Masu Gidajenmu Aman Daga Baya Sai Kuga Abu Ya Canza Ko Muki Mora Akan Wanda Mukaso Ko Daga Baya Su Hade Da Juna Ko Azo Afadi Zabe Kunga Ashe Yakamata Muyima Kammu Kiyamul Laili Hankali Hanjine 'Yan Uwa Na Kuhuta Lafiya.

   Daga Naku

(A B SHOOTER)

       B/Kebbi

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN