Jaruma ta yi karin haske kan shafin isyaku.com, ta lissafta ababe da za su ..

Ko shafin isyaku.com gidan labarai ne, Jaruma ta yi karin haske, ta bayyan cewa...


Shafin labarai na isyaku.com na tafiyar da ayyukansa ne karkashin Kamfanin Seniora int'l Ltd mai cikakken rijista kamar kowane gidan labarai a Najeriya.

Bamu banbantawa tsakanin al'umma da kuma jam'iyyun siyasa a fadin Najeriya. Kowane jam'iya namu ne kuma muna da yancin yi wa kowane mutum ko jam'iya aikin labarai a shafin mu. Ba mu da banbancin siyasa.

Muna da group na WhatsApp guda 23 a halin yanzu na shafin isyaku.com. Muna cikin wasu groups na WhatsApp da ba namu ba har guda 447, na Najeriya da wasu kasashen Duniya.

Google analytics ta bayar da adadin cewa kaso 81% na maziyarta shafin isyaku.com suna shiga shafin ne kai tsaye (direct access) koso 10% suna shig shafin ne bisa jagorancin binciken nema na Google (organic search) sai kaso 9% wanda ke shiga shafin ta kafofin sada zumunta kmar Facebook, WhatsApp da sauransu.

Sunan isyaku.com ba dali bane da zai sa a ce shafin labarai bai inganta ba. Za mu isar da sako ko tallarku ga miliyoyin yan Najeriya cikin lokaci kalilan.

Ofishinmu na kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin kebbi na jihar Kebbi.

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN