Duba abin da ya faru da Dan sanda a tsakiyar titi bayan ya bugu da barasa ( Bidiyo)
An dauki hoton wani dan sanda sanye da rigar kaki yara suna ba'a bayan da ya yi barci a lokacin da yake bakin aiki.
A cikin wani faifan bidiyo da aka yada ta yanar gizo, an ga dan sandan da aka ce ya bugu ne da barasa a zaune a kan wani rami tare da fadowa a gaba.
An ga yara biyu da ke tsaye a gabansa suna dariya suna yi masa ba'a, amma jami'in ya gafala ya ci gaba da hayewa.
Kalli bidiyon a kasa.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI