hugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin Najeriya na 2023 ranar Juma'a a gaban Majalisar Dokokin ƙasar. BBC ta ruwaito.
Shugaban zai gabatar da kasafin da yawansa ya kai naira tiriliyan 19.76.
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan a zaman majalisar na ranar Talata ya ce, za a gabatar da kasafin kudin ne da misalin ƙarfe 10 na safe a zauren majalisar wakilai.
Rubuta ra ayin ka